Spider and Mantis

Mu koyi Hausa ~ Let’s learn Hausa

Mai Kukan Kitso – Sajida Sanusi Mohammed

 

 

 

 

Kadan Game da Ni ~ A Little About Me

 

 

 

 

Assalamu alaikum!  
Barka da zuwa wannan shafi na wa ta yanar gizo. A taya ni murna!
Da an gaya mini a shekarun baya cewa zan ƙoƙarta rubutu da Hausa nan gaba da ban yarda ba! Amma gashi nan yau Allah ya kawo mu. Yanzu na fara, kuma akwai aiki sosai a gaba, amma in Allah ya yarda, wannan aiki da na sa a gaba na  ƙwarancewa a Hausa zai yi nasara… 

Peace to you!  
Welcome to my page on the internet! Help me celebrate!
If you had told me a few years ago that I would try to write in Hausa in the future I wouldn’t have believed you! But look; today Allah has brought us here. I’ve only just started and there’s a lot of work to do. But with Allah’s permission, this goal that I have set before me to become proficient in Hausa will be a success…

Ci gaba da karatu ~ Continue reading

Tuntube Ni ~ Contact Me