Idan kana jin turanci, mu koyi Hausa a nan! Ga wadansu ayyukan dubawa a nan kasa. Daga cikin ayyukan, akwai rubuce-rubuce a Hausa dake tare da fassara. Misali, munada wasan karya harshe, launoni, dabbobi da kwari. Kuma akwai tatsuniyoyi da sanannun labarai.
If you understand English, let’s learn Hausa here! Below are some activities to explore. Among the activities, there are written works with accompanying translation. For example, we have tongue-twisters, colours, animals and insects. There are also Hausa folktales and other known stories.